Skip to content

Abun mamaki kuma sai ga shi sun kara haduwa da su Asad din a wani layi daban.

Ganinsu ya sa Nabila kara tuntsirewa da dariya, yayin da Hafsat ta hade fuska kamar za ta kama da wuta.

Ba Asad ba, hatta Ahmad sai da ya fahimci suna tsokanar Hafsat din ne, sai da suka iso gab Hafsat cikin murmushi ya ce "Matsoraciya ba ki ci ciwo ba?"

Maganar tashi ta sanya Juwairiyya da Nabila gajeriyar dariya. Ita kuma ta tamke fuska.

"Kuna tsokanarta ko?" cewar Asad daidai lokacin da suka gota su Hafsat.

Yau kam labarin saloon da faduwar Hafsat. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.