Cikin tsananin b'acin rai Sameul ya nunata da hannu cikin yaran su na tibi ya ce "Oya tell me waye ya shiga room d'in Daddy? Jin tayi shiru ne yasa ya sake zare mata ido ya ce "Tell me waye ya bud'e d'akin Daddy? Cikin rashin kunyar da tasaba Sarah ta ce "Waye zai shiga in bakaiba... 'barawo kawai kuma in kasake ta'bani Allah sai na had'aka da Daddy tif. Ganinn yayo kantane yasa ta fita dagudu izuwa d'akin Mommy ai kuwa shina sameul d'in yabi bayanta.
Tana zuwa ta fad'a. . .