GODIYA
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki, mai girma da d'aukaka, mai iko akan komai.
Tsira da amincin Allah su k'ara tabbata ga shugaban mu Annabi Muhammad(S.A.W). Allah ya k'ara aminci da karamci a bisa ga dukkanin sahabban Manzon Allah (S.A.W), da kuma iyalansa baki d'aya.
Bayan godiya ga Allah mad'aukakin sarki, ina rok'on Allah ya dafa min kan rubutu na, ya Allah karka bani damar rubuta abinda yake sab'o a gareka, ya Allah yadda na fara lafiya kasa. . .
