Skip to content

"Ya isa haka mana Safiyya. Sai kin ja ma kanki wani ciwon. Tunda kika ga har dare ya yi haka da wahala Ado ya zo ya faɗa wa su Baba."

Jummai tace tana ɗan bubbuga bayan Safiyya da ke kwance jikinta tana wani irin kuka tun barin su wajen.

Lami taɓe baki ta yi.

"Ni ina ma mamakin ki ne wallahi. Duk abinda ya yi muku amma ki ce kin damu da shi?"

Idanuwanta ta daago cike da hawaye ta ce ma Lami,

"Tun da ance miki zuciyata ta san wannan ko?  Na gaya miki ne don. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.