Skip to content

Tana yin sallar La'asar ta koma falo ta zauna tana kallo. Tun da suka ci abinci Fu’ad ya sake fita.

A nan ya sameta da ledoji a hannu da Safiyya ta san kayan ciye-ciye ne a ciki. Tun tana mamakin kalar cin abincin Fu’ad har ta daina.

Ƙasa ya zauna ya ajiye komai. Robobin ice cream ya fiddo guda huɗu ya ajiye. Ya kalli Safiyya da idanuwanta ke kanshi.

"Sakko mu sha."

Ba ta yi mishi musu ba ta sakko. Ta ɗauko roba ɗaya ta buɗe. Har ya soma koya mata 'yan ciye-ciyen. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.