Skip to content

Yana sauke Khadee a makaranta ya wuce gidansu. Tun daga yarinta shi Fu’ad ya ke bari da goge dauɗar ɓarnar da ya yi.

Ba baƙon abu bane wannan. Sai dai rabon da maganar Fu’ad ta gifta cikin gidansu ma an ɗauki shekaru. Momma na ƙoƙarin yi musu tun yana gidan.

Sai su yi shiru su dukansu. In abinci ake ci ba mai ƙara magana har a gama. Sai ta bari. To yanzu ɗin ma shi Fu’ad ya bari da zuwa yiwa Momma bayanin Safiyya na nan.

Ba ta bar garin ba kamar yadda suke. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Akan So 30”

  1. Book dinnan ya tabamin raida zuciya, na karanta shi a Wattpad Amman yanxun ma innajin shisabo a duniyar ta😢😰

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.