Skip to content

"Fu’ad idanuwanka kenan?"

Ɗan sosa kai ya yi yana murmushi. Anty Fatima ta sauke numfashi tare da faɗin,

"Ka kyauta."

Sai lokacin tun zamanshi falon ya ɗago idanuwanshi ya sauke su kan Anty Fatima da duk wata nadama da ke cikinsu. Saukowa ya yi daga kan kujerar da ya ke zaune ya saka gwiwoyinshi kan kafet ɗin ɗakin ya haɗe hannayenshi waje ɗaya. Muryarshi a dakushe ya ce,

"Na yi laifi Anty. A yafe min don Allah. Ƙaunarku a gareni ta fi min komai muhimmanci a yanzun. Ba zan taɓa iya dawo da shekarun nan ba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.