Skip to content

Bai iya fita magrib masallaci ba. A gida ya ja musu shi da Safiyya da wata kalar ƙaunarta ke masa yawo.  Ga wata nutsuwa.

Tare suka shiga toilet ɗin da abin wankan da suka siyo wa Mimi. Safiyya ta yi mamakin ko uhm Mimi bata yi ba. Ta ce wa Fu’ad,

"Kasan Nana kukan wanka take?"

Ware idanuwa ya yi sannan ya kwashe da dariya.

"Nana da kukan wankan. Baki faɗamin ba ai da na tsokane ta."

Murmushi Safiyya ta yi. Jin ya yi shiru yasa ta daagowa ta kalle shi. Ruwan ta ɗan ɗiba ta watsa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.