Skip to content

Lukman ne ya zo gyara kwanciya ya ga mutum a zaune. Idanuwan shi ya ware sosai. Ya lalubo wayarshi ya haska.

"Fu’ad?"

Ya kira muryarshi cike da bacci. Ɗagowa Fu’ad ya yi ya kalle shi da idanuwanshi cike da bacci.

"Ka kwanta mana."

Ya yatsine fuska.

"Ba zan iya bacci anan ba Lukman. Ga zafi ga sauro. Wajen kuma ya matse da yawa. Just go back to sleep i will manage."

Girgiza kai ya yi alamar eh. Haneef da ke bacci gefensu ya motsa saboda yanajin maganganu sama sama.

"lafiya?"

Ya tambaya yana kare idanuwanshi daga hasken fitilar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.