Skip to content

"A miƙo min towel ɗina."

Fu’ad ya faɗi yana daga cikin toilet ɗin.

"Wa ya hanaka shiga da shi?"

Lukman ya faɗi. Haneef kam taɓe baki kawai ya yi.

"Wallahi zan fito haka."

Da sauri Lukman ya ɗauki towel ɗin ya ƙwanƙwasa banɗakin. Ya miƙa masa. Yana yin dariyar da yake. Yasan halin Fu’ad, babu kunya a idanunshi tsaf zai fito in ba su miƙa mishi towel ɗin ba.

Yana fitowa Lukman ya shiga. Jakar shi ya ɗauka. Banda comb da man gashi bai ɗauko komai ba. Sai kayan sawa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Akan So 9”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.