Tuna Baya (Rayuwar Rafiq Mustafa Shettima)
Alhaji Mustafa Shettima shi ne babban ɗa ga Justice Shettima da kuma Hajiya Hajara. Daga Mahaifiyar Alh. Mustafa har mahaifinshi yaren Kanuri ne 'yan asalin garin Maiduguri. Zama ne ya mayar da shi garin Kano. Su takwas ne 'ya'ya ga Justice Shettima. Mustafa, Abida, Nazir, Sadiya, Amina, Jabir, Kabir sai Autarsu Khadija.
Asalin kakanninsu masu hali ne, hakan yasa bawai da aikin shi kawai Justice Shettima ya dogara ba, har ma da rassa na kasuwanci da kamfanoni har huɗu da ya gada daga wajen mahaifinshi kasancewarshi dmɗa. . .