Inda suka sauka shi da Wadata gaban gidan daya sauke matarshi ne kaɗan. Sai da Altaaf ɗin ya watsa ruwa saboda zafin da yake ji tukunna suka fito wajen zaman makokin. Bawai yana son duk wani abu daya danganci mutuwa bane ba, da ba don Wadata bane babu abinda zai kawo shi. Gashi yarinyar nan ta manne mishi a zuciyarshi kamar ya ganta ne kawai don hakan ya faru. Don da kuyar ya iya mintina sha biyar a zaune kafin ya miƙe yana ce ma Wadata,
"Ina zuwa."
Kai kawai Wadata ya ɗaga mishi don yasan hali. Babu. . .
Ah lallai.
Ina karanta littafin nan amma na kasa comment. Ji na ke kaman da gaske
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun. Lallai