Skip to content

Abuja

Bayanta ne a riƙe kamar zai karye haka take jin shi, ga zazzaɓi tun na jiya da yake jikinta har safiyar yau.

"Sugar..."

Ta kira Rafiq da ke kwance akan cinyarta, din da alama a haka suka kwana, ganin bacci yake hankalin shi a kwance ya sa ta saka hannunta cikin sumarshi tana yamutsawa. Buɗe idanuwa ya yi da addu'ar tashi daga barci a bakin shi, ganin Tasneem ya sa shi miƙewa babu shiri. Kallonta yake da mamakin me yake yi a ɗakinta, kaf komai ya dawo mishi. Muryarshi da bacci a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Alkalamin Kaddara 3”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.