Skip to content

Da ƙyar ya lalubo wayar shi da ke ringing daga aljihu, ko idanuwan shi bai buɗe ba saboda bacci yake mai ƙarfin gaske, a haka ya danna ya kara a kunnen shi yana yin shiru, kafin daga dayan ɓangaren ya ji an ce, 

"Hello Yayaa..."

Sake runtsa idanuwan shi Altaaf ya yi. 

"Aslam bacci nake yi."

"Ka fito mu kama hanya, sai ka yi baccin a mota." 

Tun kafin Aslam ɗin ya gama maganar Altaaf yake girgiza mishi kai, sosai bacci yake ji, baya son ko idanuwan shi ya buɗe ballantana ya sauko daga kan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.