Skip to content

Ya kasa zaune ya kasa tsaye tunda safe, babu yadda Majida bata yi ba ya ci wani abu amman ya ƙi. 

"Inata kiran Aslam bai ɗaga ba, wayar Ammi kuma bata shiga." 

Ya faɗi yana shagwaɓe mata fuska. 

"In hwa yana tuƙi ne? Ka zauna ka ci wani abu ka ƙi zama. Mi kake so in yi yanzun?" 

Cewar Majida tana kafe shi da idanuwa da yasa shi samun waje ya zauna. Ya rasa inda zai saka ranshi ne ya ji sanyi. Tsoro yake ji kar su Ammi su kasa karɓo mishi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.