Skip to content

A cikin birnin Kano akwai wani magidanci mai suna Malam Hassan. Yana zaune a unguwar Badawa, sana'arsa shi ne tuƙa adaidaita-sahu (napep) da wannan sana'ar tasa yake kula da iyalinsa ko kaɗan bai bar su cikin wahala ba.

Matarsa ta farko sunanta Asabe. Asabe masifaffiyar mata ce, marar mutunci, hatta mutanen unguwarsu tsoronta suke saboda bala'inta. Ko kai waye idan ka taɓo ta sai ta ƙare maka wankin babban bargo, ba ta ragawa kowa ba a gida da waje, hatta mijinta Malam Hassan ɗin yana matuƙar shakkarta.

Ƴaƴanta biyar uku mata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.