Skip to content

Malam Hassan ya tashi tsaye ya leƙa ɗakin Hauwa'u ya ce, "Ni na fita, idan zan dawo sai na taho mata da madararta na ga ta kusa ƙarewa." Hauwa ta ce, "To Malam Allah Ya kiyaye hanya, ya ba ka sa'a a kan duk abin da fita nema." Cikin jin daɗi ya amsa da amin.

Har ya kusa kai wa ƙofar fita, sai ya juyo ya ƙwalawa Hauwa'u kira. Da sauri ta fito daga ɗaki tana amsa kiran.. "Malam lafiya kuwa?" Kallonta ya yi ita da jaririyar da take hannunta ya ce, "Hauwa'u don. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.