Skip to content

Auren Da Ba Shiri

Au har yanzu baki shirya ba? Wai me kika ke jira ne? Ya Subhanallah!"Umma ta fada da kakkausar murya tana harararta. "Bari in je in dawo, kada Allah yasa ki ki shirya. Ki ga abin da zan miki. Yarinyar nan sai taurin kai!”Ta fizge kofar ta fice daga dakin da sauri, tana girgiza kai.

Amina ta tsaya cak. Zuciyarta na bugawa kamar karar guguwa. Tunda Umma ta fice, idanunta suka tsaya a kan kayan da aka zubo mata bisa gado. Babu abin da zuciyarta ke yi sai juyayi.

“Mai ke shirin faruwa da ita. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.