Skip to content

Da sauri Adam ya riƙe Amera da ke ƙoƙarin yin kisa. "Lafiya kike kuwa Ameera? Ba ki da hankali ne idan kika kashe musu yarinya fa, daga kawo yarinya har zaki naimi hallaka ta.

Adam ya faɗa ya na ɗago Haura dake durƙushe ta na kuka. Ita kuwa Ameera dama kaɗan ta ke jira, kafin Adam ya ƙara sa har ta yi tsalle ta shiga tsakaninsu da Haura. Cike da gadara da nuna isa ta ce "Honey wallahi wannan yarinyar bazata zauna a cikin gidannan ba domin ban yarda da ita ba. Cike da mamaki. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.