Skip to content

Sunanta da Adam ya kira ne ya sa ta dawo hankalinta, sai wani zazzaro waje take yi kamar wata munafuka. "Sorry Karɓi ruwa ki sha Honey Please ki dinga cin abinci a hankali kinji? Adam ya faɗa ya na kai mata ruwan saitin bakinta. Babu musu ta karɓa ta kafa kai sai da ta shanye ruwan kafin ta fara sauke ajiyar zuciya ta na kallon Haura wacce tun ɗazu take fama da sannu-sannu. Ta shi ta yi daga gurin ta nufi ɗaki domin so take ta samu damar yin tunani. Sai da ta kusa shiga ɗakin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.