Skip to content

Tun daga nesa Haidar yake binta da kallo cike da mamakin waye kuma zaune gaban motar sa cike da mamaki ya ƙaraso bakin motar ya tsaya tare da zuba hannayensa cikin aljihu yana kallon ta, sosai yake ƙare mata kallo, "waye ita?" Ya furta cikin ransa numfashi ya sauƙe tare da tsugunnawa a gabanta zuciyarsa na jin tausayin ta domin kuwa da dukkan alamu bata da lafiya, a hankali ya furta.

" Baiwar Allah lafiya meya sameki?"

Tana jinsa ta kuma narkewa tana ƙara mutsutstsuku ba tare da tayi Magana ba, iska Haidar ya fesar daga bakinsa domin kuwa shi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.