Skip to content

"Saboda alamun rashin gaskiya sun bayyana a gareki, da farko tun rasuwar Ummi kin furta cewa *shikenan ta kashe ta huta* kuma da kunnena naji kin ambata amma kince ke baki faɗa ba, ga kuma shatin yatsun ki jikin cup din da aka sawa Ummi guba, yanzu kuma na miki tambaya kin kasa amsa min hakan yana nufin baki da gaskiya kenan."

"Menene zaisa na kashe Ummi, meye ribata idan na yi hakan?"

"Nima abunda nake son na sani kenan meyasa kika kasheta?"

Yayi Maganar yana taka burki a gefen titi tare da zarowa Ablah ido ransa a ha. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.