Skip to content

Bedroom ɗin Momma ta shiga tana bacci bata tasheta ba ta buɗe wadrop ɗin ta inda tasan tana ijiye magani ta ɗauka tare da komawa bedroom ɗin Haidar maganin ta ɓare tare da tsiyayar ruwa ta miƙa masa tana cewa.

"Yaya Haidar gashi ka daure ka tashi kasha maganin."

Da idanunsa Haidar yabi Rufaida da kallo cike da tausayin ta da kuma tausayin kansa babu musu ya tashi ya zauna tare da amsar maganin yasha, komawa yayi ya kwanta tare da rufe idanunsa yayi shuru, numfashi Rufaida ta saki tana kallon sa jin ciwon take tamkar a jikinta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.