Skip to content

Gagara magana yayi sai idanunsa da sukayi jajur zuciyarsa tamkar zata faso ƙirjinsa ta fito, wani takaici da haushin Al'ameen yake ji tare da danasanin haɗa Al'ameen da Nafeesa wannan wacce irin mummunan ƙaddara ce take neman yiwa rayuwarsa ƙawanya lallai rayuwa cike take da ƙalubale, a matuƙar fusace ya juya ya shige cikin motar sa, yaja motar da ƙarfi, tuƙi kawai yake ba tare da yana kallon gabansa ba, babu abinda suke amsa kuwwa a kunnen sa sai maganganun Nafeesa idanunsa ya runtse yana tuno maganar Al'ameen a duk sanda ya kawo masa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.