Skip to content

"Kinyi shuru Jamila ko bazaki iya aikin bane?"

"Buƙatar ne naji yamin nauyi amma hakan bashi yake nufin bazan iya ba, saboda koda naci amanar ta ba abun damuwa bane tunda itama amanar taci kuma dama haɗuwar bariki babu Amana, amm! Abbas zan faɗa maka komai amma sai kamin alƙawari guda ɗaya."

"Ina jinki faɗi alƙawarin da kike so na miki."

Numfashi ta saki tare da tashi ta fita taje ta rufe ƙofar gidan saboda tsaro sannan ta dawo ta zauna tare da cewa.

"Alƙawarin da nake son kamin shine cewa bazaka fa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.