Ya Akayi ƴar saka ido.?"
"Aikin kine nagaa yana kyau yau kuma munafurcin me kika fita aikatawa tsakar dare.?"
Murmushi Aunty Amarya tayi tare da cewa.
"Ba kinyi video ba, ai bakya buƙatar tambayata, wato kin mai dani shasha bari ki bini a baya, to bari kiji duk wanda ya rigaka bacci zai rigaka tashi, haka duk wanda ya girmeka sai ya fika wayo, zato kike kin min video kin samu hujjar tona min asiri ko, to ki duba video ɗin da kikayi ki gani ko za'a hango inuwata."
Tayi Maganar tana sheƙewa da dariya, Ablah saurin. . .