"Sajen Garba!
"Yes Sir!" Kakkauran baƙin mutumin ya amsa yana sara masa.
"Shigo mini da waɗanda ka ce an kawo daren jiya sun shiga gidan Alhaji Saleh Tumbi."
"Sir, karuwan gidan Kankana ne, shi ya sa nake ta cewa a rufe gidan tun kafin su kai ga mamaye ƙasarmu da fitina. Yanzu ga Alhajin nan a asibiti sun karya masa hannu. Ka ba ni dama kawai in tashi da babbar tantiriyar ta su Ashana...."
"Watch ur tongue, idiot! Ba surutun banza na tambayeka kayi min, ka shigomin da ita babbar.
"Okay Sir!" Ya faɗa cikin mazari yana. . .