Ni Ahmad Sadiqa, marubuci ne da nake sadaukar da kaina wajen kawo labarai masu ratsa zuciya da jan hankali. Ina rubuta labaran soyayya, rikici da al’adu, ciki har da littafina na farko mai taken "A Kasan Rai". Ina burin kawo sauyi a duniyar adabi ta Hausa ta hanyar kalmomi masu ma’ana da gaske. #SadeeqaBeautyDream
A Kasan Rai 1
3 min read