Munafukin Miji 4
You must be logged in to view the content.... Read more.
Munafukin Miji 3
Caca Bilal Har wani jan hawaye ne ke kwanciya a idanun Bilal, wanda yake ƙara tabbatar da mai kallonsa halin da zuciyarsa ke ciki a bayyane, duk da haɗiye abu... Read more.
Munafukin Miji 2
Asibiti Ridayya T Ana durƙoshe dafe da turtsetsen cikinta, kwalbar fiya-fiya ɗin can waje guda wacce ta gama aunawa cikinta ita. Zufa ce take yankowa ilahirin... Read more.
Munafukin Miji 1
SHIMFIƊA Wani irin murɗawa mararta ta yi, kafin ɗan dake cikinta ya samu damar juyawa daga hango zuwa dama, dalilin wani rikitaccen tashin hankali daya tatta... Read more.
Tsintacciya 2
“Tsundum” sautin Amon faɗawarsa cikin kogin ya bada, kafin kuma wasu manyan ƙwayaye su fara firfitowa alamar wanda ya shiga cikin ruwan yana fidda numfash... Read more.
Tsintacciya 1
Safiyar garin Lahadin yau ta kasance safiya mai ɗumbin tarihi ga dukkan jama’ar da suke yankin Kano kuma a sassa daban daban, dalilin kwantaccen baƙin h... Read more.