Nadiya ta bi su har kofar get don tayi musu rakiya tana zagin keena tana ce mata mayya suka wuce a motar keena na cewa sai ta dawo
Nadiya ta bi motar da kallo inda kuma taga bari kawai taje ta ga show akan wakar su don ta san yanzu ne take da dama in ba yanzu ba kuwa babu ranar da zata fito waje haka siddan sai ta soma tare napep daidai da tsayawar motar Tero wanda ya iso da wata sa a don dauko Nadiya ya kawowa boss sai gata cikin arha ya samu.
Nadiya ta soma hangen. . .