Skip to content
Part 18 of 23 in the Series Azurfa Da Zinari by Hadiza Gidan Iko

Duk yadda Nadiya taso kwatar kanta daga rukon da yayi mata ta kasa hakan dukan da take kokarin kai mishi ma tamkar dai harara take a duhu tana ji yana kai hannu a saman kirjin ta duk ya fice daga hankalin shi a saman kujerar tree seater yake kokarin farke ta ya kuma gajiyar da ita kukan ta ma ta gane bara a kufai take gara ma ta nemi hanyar tsira.

Ya dauke ta cik ya wuce da ita kofar da tafi zaton daki ne ilai kuwa bedroom ta gani mai tsari wanda firgicin ta bai bata damar gane komai ba banda gado da kuma center table mai dauke da kankana da wuka wacce take ta yankan kankanar ce  tare da kofin gilashi mai dauke jus

Sai da ya raba su da kayan jikin su daga shi har ita yana ta shafa ta da don ya lalube ta tas lungu da sako ya kuma samu nasarar hakan har ta kai da ya gama ficewa hankalin sa ya kuma sauka mata girman shi gaba daya yayin da taji wata irin azaba ta kuwa kwalla kara wacce bai san ma tanayi ba inda ta gane ya gama kassara ta don haka idon ta akan center table din nan mai dauke da kankana da wuka sai kawai ta mika hannu ta jawo wukar nan ba tare da boss ya kula da abinda take yi ba don gaba daya ya sauka layi baya Nigeria ya dauki hanyar abroad.

A rikice nadiya ta figo wukar domin kuwa ita kam azaba ta ishe ta mafita kawai take nema yayin da boss kuma yake a sama har bai ga ta adin da take dhirin yi mishi ba idon ta a rufe don ita kanta bata san inda ta sauke kaifi da tsinin wukar a jikin shi ba sai da taji feshin jini ya wanke mata jiki wadda tayi daidai da karar da ya saki wacce tayi amsa amo a dakin har ma da gidan gaba daya ita ta saka nadiya razana don ita kanta ta tsorata da karar boss.

Ta runtse idanunta saboda feshin da jini yayi mata ta kai duban ta ga boss wanda yake yashe gefen gadon da wukar da ta burma mishi a gefen ciki ta kuma shige irin shigewar da wuka keyi a cikin kwallon kabewa tayi tsayuwar mashi cik.

Ganin yadda yake bullayi da shiga wani irin yanayi ya tsorata ta ta fice a guje jikin ta faca face da jini ta yayi kayan ta ta mayar har ta manta da dan kwali ta fice a guje .

Kilin da yan barandar sa suna gefen fulawoyi suna buga cacar karta suna burara hayakin sigari.

Daya daga cikin yaran kilin mai suna keso ya soma fadin

“Kai gayen nan zai nemi mace yasin wallahi ni kaina don dai babu dama ne oga amma kirjin yarinyar nan ya cije ni .

“To ko ayi mishi magana ne keso in ya tsantsame ta ya baka d’ani ?.

“A a oga barshi kawai da dari biyar idan na shiga getto area sai na samo wacce zan rage dare na dai hada yawu a can din ne .

K’arar da suka ji an fasa ce tasa keso cewa

“Kaji shege ya je sama ta bakwai yana yawo a gajimare kaji shege sai ihu yake.

Suka sheke da dariya suna buga cacar su.

tamkar walkiya haka nadiya ta fice daga kofar wacce take a bude inda kilin yaga kamar fitar mutun ya dubi keso yana fadin

“Kamar mutum nake ga ya fita ko?.

Keso ya mike ya leka waje amma bai ga kowa ba ya juyo yana fadin

“Babu kowa oga.

“Ok idona ne to naga kamar an fita ne.

Suka ci gaba da cacar su suna bankar hayakin tabar su har zuwa shigowar Tero wanda ya dawo ya shigo gidan kilin Yana tasowa yazo yana bude mishi motar yana fadin

“Sai oga.

“Yaya boss ya fito ko kuwa yana ciki yana abubuwa?

“Wallahi bai fito ba tukun oga ai ba zai fito don yanzu ba wata Kil sai ko gobe.

“Kai haba dai kilin goben lafiya? bari na shigo na kwankwasa mishi kofa ya fito haka nan ko kuwa na bashi time?

Ya fada yana nufar kofar inda tun kafin ya Isa ya soma ganin wani jan abu mai kama da jini amma bai bada kai ba sai da ya shiga falon yaga dan kwalin nadiya da kuma digo digon jinin da yake a  saman kafet din mai ruwan dadara jan jinin ya fito sosai a saman kafet din.

Ya soma karewa jinin kallon yana murmushin mugunta yana fadin

“Verging left kuma shine har a falo ba a tsaya a bedroom ba?

Ya Isa bakin kofar bedroom din yana kwankwasa wa yana fadin

“My boss happy nice to you I wait for you.

Yaji shiru babu motsin kowa ya sake buga kofar nan ma shiru sai ya daga labulaye dakin inda ya hango jinin da yayi tsartuwa a saman tiles wanda yayi matukar firgita Tero ya saki ihu yana danna kanshi cikin dakin inda ya soma baza idanu yana hango Boss kife a gefen gadon ga wuka tayi tsayuwar mashi a gefen ciki.

Ya kuma kwarara ihu yana dafe kanshi cike da rudani da tashin hankali.

Ya fita a guje yana kiran su kilin yana kuka yana shake wuyan kilin Yana fadin

“Don uban ka kuna aikin me akayi haka? na wallahi  sai kun mutu kamar yadda Boss ya mutu wallahi sai kun mutu.

sai kuma ya saki wuyan kilin ya koma a guje yana kuka inda su kilin suka rufa mishi baya cike da tashin hankali har xuwa dakin inda Tero ya zube  a gaban gadon da boss yake kwance bays ko motsi bare numfashi Yana ta garza kuka tamkar ranshi zai fita yayin da ko motsi Boss baya yi.

 A rude kilin da keso da  kuma kaifi suke kallon boss wanda yake fit haihuwar uwar sa ga kuma wuka soke a cikin shi baya motsi ga jinin da ya bata dakin kaca kaca shi ya basu tsoro matuka gaya suka wanzu cikin tashin hankali da firgici sukayi tsamo tsamo tamkar kajin da aka tsoma ruwan zafi baka Jin  komai sai sautin kukan Tero wanda yake yi bil hakki.

Wayar distinguish mukhtar Biro da Yake ta kiran wayar Hameed boss wanda yake son ya aike shi office din gwamna ya kai mishi wata takarda ta gaggawa  da wani uxuri ya taso sai kiran wayar Hameed din yake  amma wayar sai kara take ba a dauka ba

Yaja tsaki yana duban haj laila yana fadin

“Yaron nan shashasha ne dai har yanzu baiyi hankali ba kiji sai kiran wayar sa nake tana ta tsuwwa amma yaki dagaww wata kil ma Yana can yana sakarci.

“Tun dazu fa yace rakiya ta hada mishi chips tuni ta gama amma bai dawo ba haka yake da rashin kula da abinci sai ulcer ta kama shi ya saka ni a tashin hankali.

Distinguish mukhtar biro ya kuma danna mishi kira amma har ta tsinke ba a dauka ba.

“Wai ina yace miki zaiji ne ?.

“Wallahi ban sani ba na dai ga mustafa yazo sun fita tare ko zaka nemi mustafan a tashi wayar don duk inda suke ma suna tare.

Distinguish ya juya ga wayar Mustafa ya danna mishi Kira shima dai har ta tsinke bai dauka shima ya sake danna mishi wani Kiran shima dai sai da ya jera mishi kira biyar bai dauki ko daya ba .

“Shima bai dauka ba ko tashi nake na tafi da kaina Kai takardar nan don yaran nan ba zasu daga kiran nan ba suna can suna shiririta.

“Gaskiya in dai ta sauri ce gara ka kai da kanka in aka ce basu nan kusa ma kar kayi mamaki don wata kil ma  sun  bar wayoyin a gida.

Ya mike yana haurawa up stairs ya hau saman benen ya wuce daki don yayi shiri

minti sha biyar ya fito da ambulam wacce take dauke  da takardun wanda gwamna zai rattaba hannu kafin a aike dasu hukumar zabe ta kasa wato inec

Ya shigo motar da kanshi ma bai kira direban sa ba ya hau hanya

Yana tafe a hanya inda yake kan titin da gidan shakatawar sa yake wanda zuciyar shi ta soma fada mishi yanzu haka fa yaran nan suna can suna shashanci  sai kuma yaji babu ko shakka

Ya na zuwa daidai gidan wanda yake a makera G R A sai yaga kofar gidan a bude daidai da fitowar Nadiya a guje jikin ya faca face da jini abinda yayi matukar bashi mamaki amma sai bai wani tsaya ba ya wuce amma kuma yana mamakin fitowar yarinyar da kuma jinin da ya ke a fuskar ta har da hannayen ta da kayan jikin ta.

Yana isa office din gwamna ya isar da takardun ya kuma zauna suna magana da vice wanda suke magana akan  yadda siyasa take kara lalacewa a Nigeria

Tero da yake ta garza kuka a gaban boss wands bai san ma me yake ba yayin da kilin da su keso ke cike da tashin hankali da rudani.

Teero ya mike ya fito a guje ya bude motar shi ya dauko waya don ya gane ba kuka ne mafita ba illa ya kira mom ko daddy .

Ya dawo uwar dakin inda ya bar kilin da keso sai kuma Boss wanda yake gefen gadon da wukar da tayi tsayuwar mashi a cikin shi jini kuma har yanzu bai daina fita ba har ya hada wata korama Yana taruwa har ya fara daskarewa amma an rasa mai kokari daya tsakanin Tero da su kilin wanda zaiyi wani motsi sai zare idanu suke tamkar mage ta ritsa bera sai fa yanzu da Tero ya gaji da kukan wofin sa ya tuna da mom da Daddy yaga kamatar ya sanar dasu shine fa ya fita ya dauko waya a mota.

Cike da tashin hankali yake nemen lambobin inda ya fara cin karo da lambar daddy ya kuma danna mishi kira .

Distinguish yana zaune a office din gwamna suna magana wayar shi ta dauki tsuwwa ya duba inda yaga kiran Mustafa ya dauka yana fadin

“Wai ku wane irin sakarkari ne Mustafa? tun dazu nake ta kiran ku babu shegen da ya daga waya ta kuna ina ne?.

Tero ya kuma rushewa da kuka yana fadin, Daddy kazo ba lafiya wallahi Hameed daddy Hameed.

Kukan Tero da distinguish mukhtar Biro yaji ne ya sa ya mike tsaye a rude yana fadin.

“Me ya faru ne Mustafa? me ya samu Hameed din yana ina ne kaima kana ina?

duka distinguish ya jerawa Mustafa tambayoyin shi kuma sai kuka yake ya kasa magana.

Da sauri distinguish ya sauke wayar daga kunnen shi  yana cewa vice babu lafiya yaro na ne ya kira ni yana kuka Yana ambatar sunan dan uwan shi bari naje vice sai munyi magana.

Ya fice da sauri ya shiga motar shi ya fice daga office din gwamna ya hau titi Yana lissafin dokin rano cike da tashin hankalin abinda ya faru da Hameed har Mustafa ke kuka

Yadda yake gudu da motar kadai zai tabbatar maka ba lafiya ba don tamkar zai isa sama ta bakwai haka yake ta daukar overtaking da son ya zo gidan shakatawar sa duk da Mustafa bai fada mishi inda suke ba amma ya tabbatar da nan suke

Bai iya sanin ta hanyar da ya biyo yazo gidan shakatawar ba sai dai kawai ya ganshi yana shigowa farfajiyar gidan ya fito a motar ya nufi ciki tun daga bakin kofar ya soma ganin sawayen kafafun masu dauke da takun jini Wanda yayi mishi jagora har zuwa uwar dakin da Hameed boss yske inda yake jiyo sautin muryar kukan Mustafa.

Ya danna kanshi a dakin inda ya hango Mustafa dafe kanshi Yana garza kuka sai kuma wasu bakin fuskoki su uku masu dauke da fuskar jimami  masu shirin fashewa da kuka.

Idon distinguish ya sauka akan Hameed wanda yake fit haihuwar uwar sa ga kuma jini da Yake gangarowa yana taruwa wuri daya a saman kafet din tamkar ba daga jikin dan adam yake fita ba sai kuma wukar da tayi tsayuwar mashi a cikin Hameed din babu motsi bare numfashi.

Wata gigitacciyar kara distinguish ya saka ya ja wo Hameed din yana fadin.

“Hameed Hameed? waye yayi maka haka? Ya fada yana zaro idanu tamkar Hameed din yana kallon shi.

<< Azurfa Da Zinari 17Azurfa Da Zinari 20 >>

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.
2
Free daily stories remaining!
×