Gidan Su Khadija
Wayewar garin alhamis kenan bayan an tashi daga makaranta Zubaida ta wuce gidansu khadija, a can ta yi wanka ta shirya tsaf ta can-cancaɗa kwalliya kamar ba gobe; shigowar Khadija ɗakin ke da wuya taga ƙawarta kamar amarya cikin zolaya tace "gaskiya rigar nan ta yi miki kyau kin san an ce kayan aro yafi yiwa mutum kyau."
Zubaida tace "lalle Khadija wato abunnaki harda wulakanci, toh ki fada kowa yaji ni abun kunya gaba na bashi ba baya ba."
Khadija tace "aiko dai wannan kalmar ba ta. . .
Gaskiya Ina jin dadin littafin nan