Katrina Kaif
Katrina abar ƙauna
Katrina mai daɗin suna
Kyakkywa ce ita Katrina
Kallonki na sanyaya mini raina
Murmushinki na ƙawata raina.
Ƙwarewarki ta shanye tunanina
Juriyarki ta haye hasashena
Jajircewarki ta ruɗa mafarkaina
Kafiyarki ta sani cikin ƙauna
Wayyo Wayyo Katrina mai kyau abar ƙauna.
Wajen rawa Katrina tana burge kowa
Wajen iya soyayya tana nishaɗantar da kowa
Gashi ta ƙware a dambe da kokawa
Tana. . .
Gaskiya kam Katrina nada kyau, amma ba ta yi aure ba?
Eh ta yi aure.
Very nice
Thank you very much.
Katrina gwanar rawa.
Wannan haka yake.
Dakyau.
Na gode.