Shah Rukh Khan
Da fari na sa Rabbana da yai kowa
Shi yai albasa da wake yai maiwa
Tsira, aminci gun sahibi son kowa
Wannan da saƙonsa ya je ga kowa
Wada darajarsa ta shafe ta kowa
Wanda ba ya ƙyashin ya ba kowa
Wanda ruhinsa ya shafe na kowa
Baitin da na tsara, fatan ya amsu ga kowa.
Ka yi murna da shagalinka gwanina
Ka more jin daɗin duniyarka sarkina
Ka ɗaure ɗamarar. . .
Matukar matukar burgewa
Na gode sosai.
King Khan
Haan!
My favorite.
Well done