Matashiya
A wata duniyar can ta daban, akwai ƙasashe, mutane, dabbobi, addinai, al'adu da sauran abubuwa masu kama da irin namu, kuma suna da zubi da tsari irin namu. Ko da yake mafi yawancin al'amuran da ke faruwa a cikin wannan duniyar sun yi kama da irin namu, wasu abubuwan sun sha banban da namu. Akwai labarai masu tarin yawa da suka faru a cikin wannan duniya masu tarin abubuwan al'ajabi da ban mamaki, wataƙila ma mai karatu ya ji tamkar a cikin tashi duniyar suke faruwa, sai dai a zahiri al'amuran. . .
Lallai wannnan labarin cike yake da ban tausayi,Allah ya raba mu da baƙar ƙaddara, hakika rayuwar Sani akwai ban tausayi….amma anya ba duk rashin addu’a bane sanadi?
Rashin addu’a ma na jawo irin hakan gaskiya.
Tabbas Sani ya haɗu da ƙaddara 🤦
Baƙar Ƙaddara kuwa.
Tabbas baqar qaddara
Thanks alot.
Innalillahi!
Wa Inna Ilaihir Raji’un
Gaskiya wannan shine bakar kaddara a
Tabbas haka ne. Na gode.
#haimanraees