Kaddarar Zainab
Jarabawa riga ce ta duk wani mai imani, kuma ita ce ke fayyace shi a mizanin rayuwa.
Zainab Yusuf, wata baiwar Allah ce wadda jarabawar rayuwa ta zo wa a baɗe. Zainab ta fuskanci wata irin jarabawa ce wadda ƙalilan ne daga cikin mutanen duniya suka taɓa fuskantar irinta.
Lamarin ya fara ne a ranar 5th/05/2005. Rana ce wadda Zainab ba za ta taɓa mantawa da ita ba a tarihin rayuwarta. Domin a wannan rana ce Allah ya azurta ta da samun ɗiya mace bayan ta haifi 'ya'ya maza har. . .
Inaso nazama kwararre Akan karatun hausa
Fatan Alkhairi
Ɗaukakar ƙirƙirarren labari da harshen hausa