Skip to content

Na Kashe Su

Hankalin Ilham in ya yi dubu ya gama tashi. Wani irin fitinannen gudu Shamsu yake yi da su kamar wanda zai bar duniyar. Babban abin da ya fi ba ta mamaki shi ne irin yadda shi ko a jikinshi, bai damu da ko a wane irin hali suke ba. Da alama ma ya manta cewa daga asibiti suka dawo.

Kwanan ta biyu kenan ba ta da lafiya, rashin kuɗi da matsin rayuwa ya sa basu samu damar zuwa asibitin ba sai yau. Shi kuma jaririnta da bai wuce wata shida. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.