Skip to content

Karshen Alewa

An yi wata yarinya mai suna Husna. Duk da cewa gidansu ba wasu wadatattu ba ne, Husna ta samu gata bakin gwargwado a wurin iyayenta, musamman ta fannin iliminta na addini da na zamani baki ɗaya. Haka kuma sun yi iya bakin ƙoƙarinsu wajen ba ta tarbiyya irin wadda ta dace. Kasancewar ita kaɗai iyayenta suka haifa, basu da burin da ya fi ganin farinciki da annashuwa a fuskar 'yar tasu.

Haka rayuwa ta ci gaba da wanzuwa har zuwa lokacin da Husna ta kai munzalin aure. Da mahaifinta ya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

6 thoughts on “Bakar Kaddara 2”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.