Skip to content

Matashiya 

A wata duniyar can ta daban, akwai ƙasashe, mutane, dabbobi, addinai, al'adu da sauran abubuwa masu kama da irin namu, kuma suna da zubi da tsari irin namu. Ko da yake al'amuran da ke faruwa a cikin wannan duniyar sun yi kamanceceniya da irin namu, wasu abubuwan sun sha banban da namu. Akwai labarai masu tarin yawa da suka faru a cikin wannan duniya masu tarin abubuwan al'ajabi da ban mamaki, wataƙila mai karatu ya yi tunanin ma a tashi duniyar suke faruwa saboda kamanceceniya, amma a zahiri al'amuran na faruwa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

51 thoughts on “Birnin Sahara 1”

  1. Bilkisu garba aliyu

    Gaskiya wannan labari yy dadi Kuma zai anfanarda mutane matukar mutun ya fahimci kan labarin Kuma muna addua Allah ya Kara ma marubuci lafiya,basira ,dakuma Nisan kwana

  2. Masha allah gaskiya nayi matukar farinciki sosai kumana fa idanta dana karanta wannan labarin kuma gaskiya akwai abubuwan amfani sosai musamman ga dalibai masu koyon salon zance dakuma hikima da azanci gurin magana sannan akwai darussa masu yawa da lbrn yakunsa allah yasakada alkhairi yakara basira malam

  3. Masha allah gaskiya wannan labari yayikyau sosai kuma yayi dadi allah yakara basira acikinsa akwai abubuwan amfani dayawa musamman ga dalibai masu koyon iya maganada azanci dakuma hikimomi na salon magana sannan yanada darussa sosai mungode malam

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.