Daga nan Sanafaratu bata ƙara cewa komai ba, ni kuwa da Imran muna zaune tare da Sadiya muna kallon juna yayin da muka gaza cewa juna komai. A wannan lokaci babu irin tunanin da bai shigo cikin ƙwaƙwalwata ba, amma tambayoyi guda biyu su suka fi tsaya min a rai. Tambaya ta farko dai ita ce, 'idan har dokar birnin Sahara bata amince da mace ta yi mulki ba ta yaya aka yi har Nadiya to ta hau kan mulki? Me suka shirya mata? Shin wace hanya ce zan bi domim ganin na shawo kan matar mahaifinmu? Lallai ya. . .
Masha Allah! Allah ya kara basira da lfy 🥰🥰🥰🥰🥰
Amin. Jazakallah Khair
Masha Allah
Allah y kara basira
Amin. Jazakallah Khair
Labari yy dadi matuka Kuma mun ilimantu Allah ya Kara basira
Amin. Jazakallah Khair
Na gode sosai.
#haimanraees
masha Allah
Allah ya kara basira
Amin, Jazakallah Khair.
#haimanraees
Masha Allah.
Na gode sosai.
#haimanraees