Skip to content

Na yunƙura kenan da nufin juyawa sai mamana ta dafa ni tana mai cewa,

"Ina tare da kai Haidar, ko me zai faru ina tare da kai."

"Ni kuma ina tare da Allah."

Na bata amsa fuskata cike da murmushi. Sa'annan na miƙe tare da juyawa na fuskanci sauran mutanen da ke zaune zagaye da wannan wuta da ke faman ci. Ko da juyowa ta sai na yi arba da waɗansu tsofaffin mutane su uku. Dukkansu za su kai kimanin shekara tamanin-tamanin a duniya. Domin har gashin kansu ya canza launi daga baƙi ya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

10 thoughts on “Birnin Sahara 13”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.