Yayin da Dargazu ya zo inda Sarauniya Nadiya take, sai ya yi mata gaisuwar ban girma, sannan ya juya zuwa ga sauran jama'ar da ke fadar ya fara magana cikin muryar shi mai kama da ƙarar tashin jirgi da cewa,
'Ya ku mutanen Birnin Sahara, a karo na farko tun bayan hawan Sarauniya Nadiya karagar mulki, yau za'a gwabza yaƙi, kuma a karo na farko tun bayan kafa wannan birni, yau za'a gwabza tsakanin jarumin wani gari can daban da kuma namu na nan kuma a cikin wannan fada ta ƙasarmu mai daraja, lallai wannan. . .
Good job
Na gode sosai.
Good job. The story is really interesting.
Thank you very much.
#haimanraees
Muna jin daɗin labarin nan sosai.
Ina godiya sosai.
#haimanraees
Masha Allah. Allah ya ƙara hazaƙa
Amin. Jazakallah Khair
#haimanraees