Skip to content

Na fasa kuka. Ummu da ke zaune ta tasa cikinta gaba take tambayata, "Taa... aa rasu! Ummu mun rasa Amina, Amina ta rasu Ummu! Sai da nayi da na sanin gayawa Ummu dan halin da ta shiga ga tsohon ciki."

Kwanakin da suka biyo baya sun zo mana a tsanance kwarai, koda yaushe za ka same mu shiru da Ummu da Salma, wani lokacin kuma mu yi ta kuka, Gamu mu kaɗai a gida, Sai da aka yi sati sannan mutanen gidan su ka dawo, ciki har da yayarmu.

Mutuwar ta taɓa kowa a gidan, dan lokaci zuwa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

2 thoughts on “Canjin Bazata 4”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.