Skip to content

"Ban damu da duk wani sharad'i naka ba, in dai bu'katata zata biya", cike da gadara ta 'karashe maganar, tare da yi mashi kallo mai cike da tsangwama. Murmushin da ya fi kukan da yake ciwo ya yi, lokaci d'aya kuma ya girgiza kansa da ya yi jingim.

Hannunta ya kama "Mu zauna toh", domin ji yake kamar zai fad'i saboda jiri, bayan sun zauna a kujera two seater ne ya fuskance ta, domin ya fahimci za'ke take ta ji sharad'in, "Zan rabu dake Asma'u, amma ba yanzu ba..", a zabure ta yi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.