Duk yadda Mustafa ya so, dakatar da maganar auransu, Fatima ta hana faruwar hakan.
Dole ya hakura, tare da zubawa sarautar Allah ido da kuma addu'ar Allah ya sa haka shi ne ma fi a alkairi a tsakaninsu.
Bangaren Fatima kuwa, duk irin rikicin da ake yi a kan maganar, hakan bai sa ta canja ra'ayi ba. A kwanan nan dai kusan kowa ranshi a bace yake, wasu su ga laifin Fatima wasu su ga na Mama.
Alhaji dai cewa ya yi Mustafa ya je ya ci gaba da shirye-shiryen biki, nan da wata uku sha Allah. . .
Hmmmmm. Muna biye.
Muna biye
Muna biye