Skip to content

"To kar dai ki cinye ni, kika kura mun wa'annan manyan idanun naki kamar k'wai."

Sosai abun ya ba ta dariya, ta kwantar da kanta a kan kujerar kafin ta ce,

"Kodai ka cinye ni, tun da na fito fa kake kallona."

"Ni kuwa in kalle ki in ji me?" ya fada hade da tabe baki.

"Ka ji dadi mana.

Mu tafi mana ko ba ka gama kallon nawa ba?"

Wannan karon shi ma murmushi ya yi,

"Jira nake ki gama kallon nawa. Bari ki ji in fada miki, ba kina ta rawar kai ba kamar angon kare. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.