Dandano
Duhun Inuwa labari ne mai matukar sarkakiya, cin amana zamba a cikin aminci. Soayayya yake da budurwarsa tsawon shekara uku. Yana matukar sonta ita ma haka. Amma kwatsam ranar daurin aurenshi da ita sai iyayensu suka daura da kaninsa, gida nasa, lefe nasa, sadaki nasa. Sanadiyar haka ya samu tabuwar hankali. Ta yaya Hakan ta faru? Menene dalilin yin haka? Sai kun karanci Duhun Inuwa za ku fahimta.
Sharhi
A duk lokacin da mai rubutu ya kafa alƙalaminsa akan takarda ba yana nufin dole zai rubuta irin RAYUWARSA ba ne, ko irin. . .