Al amarin da ya janyo hankalin sauran mutanen da ke wurin kenan Wanda da tun farko Basu fahimci me ke faruwa ba.
Da sauri Al ƙaseem yazo gurin da Shadow yake kwance a ƙasa ya durƙusa kan gwiwowinsa yaɗa goshi yaɗaura shi a saman jikinsa, Yana girgizashi cike da tashin hankali yake cewa "Yaya Shadow Dan Allah katashi karka mutu ka barni idan kamutu nima mutuwa zanyi, wallahi in dai Norr ce ni Nan zan rubuta Mata takardar saki da hannuna,
Yaya ban san menene dalilin da yasa su Abba suka yanke wanann mummunan hukuncin ba,
Amma. . .