Wannan abun ba zai taɓa faruwa ba Wallahi. saboda ko a lokacin mullkin mallaka ban taɓa jin irin wannan zalincin ba.
Kallonta ta maida kan Yassar wanda ya kasance yaya ne a gurin Norr kuma shine wanda ya kawo mata wannan baƙin labarin
Saboda a gaban idonsa kumai yafaru ba labari aka basa ba.
Ta ce "Yassar ka tabbata Maganar da ka faɗa min gaskiya ce kuwa? saboda muddin na bin cika nagane ba gaskiya bane tohm fa kasani ranka sai yafi nawa ɓaci wllhy"
Ta faɗa ba alamar wasa a tattare. . .