Skip to content

Haidar ne ya ciro wayar Shadow daga cikin aljihunsa yace bara mugwada Kira muga Ko zata Shiga.

Cikin Sa'a wayar tafara ringing shiru sukayi Suna jiran ya ɗauka, Amma har ta tsinke ba'a ɗauka ba sake Danna Kiran Haidar yayi Sai da suka Kira sau ukku kafin suji an ɗaga tare da sallama,Amsa sallamar Haidar yayi tare da gaida Shi, Amsa gaisuwar Abbu yayi tare da cewa Yan samari lafiya Dai Ina Ahanaf?

Gyaran murya Haidar yayi sannan yace gaskiya Dai Kam ba lafiya ba Abbu, saboda........ Nan Haidar ya gayawa Abbu duk Abunda yake faruwa.

Innalillahi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.